20 Mayu 2021 - 14:15
Sudan Tayi Allawadai Da Rikicin Kabilanci A Yankin Abyie Na Kan Iyakarta Da Sudan Ta Kudu

Gwamnatin kasar Sudan ta yia allawadai da rigingimun kabilanci wadanda suka faru a yankin Abyie mai arzikin man fetur dake kan iyakar kasar da kasar Sudan ta Kudu.

ABNA24 : Jaridar ta kara da cewa rikicin kabilanci ne ya taso tsakanin kabilar Messiriya da kuma kabilar Ngok Dinka a kauyen Dungoub a yankin na Abyei inda muatane 11 suka rsa rayukansu sannan wasu 7 suka ji rauni. Yankin Abyei dai yana daga cikin yankunan da kasashen sudan da sudan ta kudu suke takaddama a kan mallakarta don arzikin man fetur da ke cikinfa.

A makon da ya gabata ne MDD ta tsawaita wanzuwar sojojinta a yankin dan tabbatar da tsaro zuwa watan Nuwamba na wannanana shaera.

02-Gwamnatin kasar Sudan ta bada sanarwan rufa makarantu manya-manya da kanana don hana cutar korona yaduwa.

A ranar tarlatan da ta gabata ce majalisar koli ta kiwon lafiya a kasar ta zartar da wannan hukuncin don kare mutanen kasar daga wannan cutar, rufe makarantun dai zai kai har makonni 4 ana yai.

Banda haka gwamnati zata dauki wasu Karin matakan don dakileta cutar kafin alluran riga kafin da ake samu ya game kasar.

342/